Quran with Hausa translation - Surah Al-Baqarah ayat 245 - البَقَرَة - Page - Juz 2
﴿مَّن ذَا ٱلَّذِي يُقۡرِضُ ٱللَّهَ قَرۡضًا حَسَنٗا فَيُضَٰعِفَهُۥ لَهُۥٓ أَضۡعَافٗا كَثِيرَةٗۚ وَٱللَّهُ يَقۡبِضُ وَيَبۡصُۜطُ وَإِلَيۡهِ تُرۡجَعُونَ ﴾
[البَقَرَة: 245]
﴿من ذا الذي يقرض الله قرضا حسنا فيضاعفه له أضعافا كثيرة والله﴾ [البَقَرَة: 245]
Abubakar Mahmood Jummi Wane ne wanda* zai bai wa Allah rance, rance mai kyau, domin Ya riɓanya masa, riɓanyawa mai yawa? Kuma Allah Shi ne ke damƙewa, kuma yana shimfiɗawa, kuma zuwa a gare Shi ake mayar da ku |
Abubakar Mahmoud Gumi Wane ne wanda zai bai wa Allah rance, rance mai kyau, domin Ya riɓanya masa, riɓanyawa mai yawa? Kuma Allah Shi ne ke damƙewa, kuma yana shimfiɗawa, kuma zuwa a gare Shi ake mayar da ku |
Abubakar Mahmoud Gumi Wãne ne wanda zai bai wa Allah rance, rance mai kyau, dõmin Ya riɓanya masa, riɓanyãwa mai yawa? Kuma Allah Shi ne ke damƙewa, kuma yana shimfiɗawa, kuma zuwa a gare Shi ake mayar da ku |