Quran with Hausa translation - Surah Al-Baqarah ayat 248 - البَقَرَة - Page - Juz 2
﴿وَقَالَ لَهُمۡ نَبِيُّهُمۡ إِنَّ ءَايَةَ مُلۡكِهِۦٓ أَن يَأۡتِيَكُمُ ٱلتَّابُوتُ فِيهِ سَكِينَةٞ مِّن رَّبِّكُمۡ وَبَقِيَّةٞ مِّمَّا تَرَكَ ءَالُ مُوسَىٰ وَءَالُ هَٰرُونَ تَحۡمِلُهُ ٱلۡمَلَٰٓئِكَةُۚ إِنَّ فِي ذَٰلِكَ لَأٓيَةٗ لَّكُمۡ إِن كُنتُم مُّؤۡمِنِينَ ﴾
[البَقَرَة: 248]
﴿وقال لهم نبيهم إن آية ملكه أن يأتيكم التابوت فيه سكينة من﴾ [البَقَرَة: 248]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma annabinsu ya ce musu: "Lalle ne alamar mulkinSa ita ce akwatin* nan ya zo muku, a cikinsa akwai natsuwa daga Ubangijinku da sauran kaya daga abin da Gidan Musa da Gidan Haruna suka bari mala'iku suna ɗaukarsa. Lalle ne a cikin wancan akwai alama a gare ku (ta naɗin ¦aluta daga Allah ne) idan kun kasance masu imani |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma annabinsu ya ce musu: "Lalle ne alamar mulkinSa ita ce akwatin nan ya zo muku, a cikinsa akwai natsuwa daga Ubangijinku da sauran kaya daga abin da Gidan Musa da Gidan Haruna suka bari mala'iku suna ɗaukarsa. Lalle ne a cikin wancan akwai alama a gare ku (ta naɗin ¦aluta daga Allah ne) idan kun kasance masu imani |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma annabinsu ya ce musu: "Lalle ne alãmar mulkinSa ita ce akwatin nan ya zo muku, a cikinsa akwai natsuwa daga Ubangijinku da sauran kaya daga abin da Gidan Mũsã da Gidan Hãrũna suka bari malã'iku suna ɗaukarsa. Lalle ne a cikin wancan akwai alãma a gare ku (ta naɗin ¦ãlũta daga Allah ne) idan kun kasance mãsu ĩmãni |