Quran with Hausa translation - Surah Al-Baqarah ayat 247 - البَقَرَة - Page - Juz 2
﴿وَقَالَ لَهُمۡ نَبِيُّهُمۡ إِنَّ ٱللَّهَ قَدۡ بَعَثَ لَكُمۡ طَالُوتَ مَلِكٗاۚ قَالُوٓاْ أَنَّىٰ يَكُونُ لَهُ ٱلۡمُلۡكُ عَلَيۡنَا وَنَحۡنُ أَحَقُّ بِٱلۡمُلۡكِ مِنۡهُ وَلَمۡ يُؤۡتَ سَعَةٗ مِّنَ ٱلۡمَالِۚ قَالَ إِنَّ ٱللَّهَ ٱصۡطَفَىٰهُ عَلَيۡكُمۡ وَزَادَهُۥ بَسۡطَةٗ فِي ٱلۡعِلۡمِ وَٱلۡجِسۡمِۖ وَٱللَّهُ يُؤۡتِي مُلۡكَهُۥ مَن يَشَآءُۚ وَٱللَّهُ وَٰسِعٌ عَلِيمٞ ﴾
[البَقَرَة: 247]
﴿وقال لهم نبيهم إن الله قد بعث لكم طالوت ملكا قالوا أنى﴾ [البَقَرَة: 247]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma annabinsu* ya ce musu: "Lalle ne, Allah ya naɗa muku ¦aluta** ya zama sarki." Suka ce: "Yaya ne sarauta za ta kasance a gare shi, a kanmu, alhali kuwa mu ne mafi cancanta da sarauta daga gare shi, kuma ba a ba shi wata wadata ba daga dukiya?" Ya ce: "Lalle ne, Allah Ya zaɓe shi a kanku, kuma Ya ƙara masa yalwa a cikin ilmi da jiki. Kuma Allah Yana bayar da mulkinSa ga wanda Yake so, kuma Allah Mawadaci ne, Masani |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma annabinsu ya ce musu: "Lalle ne, Allah ya naɗa muku ¦aluta ya zama sarki." Suka ce: "Yaya ne sarauta za ta kasance a gare shi, a kanmu, alhali kuwa mu ne mafi cancanta da sarauta daga gare shi, kuma ba a ba shi wata wadata ba daga dukiya?" Ya ce: "Lalle ne, Allah Ya zaɓe shi a kanku, kuma Ya ƙara masa yalwa a cikin ilmi da jiki. Kuma Allah Yana bayar da mulkinSa ga wanda Yake so, kuma Allah Mawadaci ne, Masani |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma annabinsu ya ce musu: "Lalle ne, Allah ya naɗa muku ¦ãlũta ya zama sarki." Suka ce: "Yãya ne sarauta zã ta kasance a gare shi, a kanmu, alhãli kuwa mũ ne mafi cancanta da sarauta daga gare shi, kuma ba a bã shi wata wadata ba daga dũkiya?" Ya ce: "Lalle ne, Allah Yã zãɓe shi a kanku, kuma Ya ƙãra masa yalwa a cikin ilmi da jiki. Kuma Allah Yana bãyar da mulkinSa ga wanda Yake so, kuma Allah Mawadaci ne, Masani |