Quran with Hausa translation - Surah Al-Baqarah ayat 252 - البَقَرَة - Page - Juz 2
﴿تِلۡكَ ءَايَٰتُ ٱللَّهِ نَتۡلُوهَا عَلَيۡكَ بِٱلۡحَقِّۚ وَإِنَّكَ لَمِنَ ٱلۡمُرۡسَلِينَ ﴾
[البَقَرَة: 252]
﴿تلك آيات الله نتلوها عليك بالحق وإنك لمن المرسلين﴾ [البَقَرَة: 252]
Abubakar Mahmood Jummi Waɗancan ayoyin Allah ne: Muna karanta su a kanka da gaskiya: Kuma lalle ne kai, hakika, kana daga manzanni |
Abubakar Mahmoud Gumi Waɗancan ayoyin Allah ne: Muna karanta su a kanka da gaskiya: Kuma lalle ne kai, hakika, kana daga manzanni |
Abubakar Mahmoud Gumi Waɗancan ayõyin Allah ne: Muna karanta su a kanka da gaskiya: Kuma lalle ne kai, hakĩka, kana daga manzanni |