Quran with Hausa translation - Surah Al-Baqarah ayat 253 - البَقَرَة - Page - Juz 3
﴿۞ تِلۡكَ ٱلرُّسُلُ فَضَّلۡنَا بَعۡضَهُمۡ عَلَىٰ بَعۡضٖۘ مِّنۡهُم مَّن كَلَّمَ ٱللَّهُۖ وَرَفَعَ بَعۡضَهُمۡ دَرَجَٰتٖۚ وَءَاتَيۡنَا عِيسَى ٱبۡنَ مَرۡيَمَ ٱلۡبَيِّنَٰتِ وَأَيَّدۡنَٰهُ بِرُوحِ ٱلۡقُدُسِۗ وَلَوۡ شَآءَ ٱللَّهُ مَا ٱقۡتَتَلَ ٱلَّذِينَ مِنۢ بَعۡدِهِم مِّنۢ بَعۡدِ مَا جَآءَتۡهُمُ ٱلۡبَيِّنَٰتُ وَلَٰكِنِ ٱخۡتَلَفُواْ فَمِنۡهُم مَّنۡ ءَامَنَ وَمِنۡهُم مَّن كَفَرَۚ وَلَوۡ شَآءَ ٱللَّهُ مَا ٱقۡتَتَلُواْ وَلَٰكِنَّ ٱللَّهَ يَفۡعَلُ مَا يُرِيدُ ﴾
[البَقَرَة: 253]
﴿تلك الرسل فضلنا بعضهم على بعض منهم من كلم الله ورفع بعضهم﴾ [البَقَرَة: 253]
Abubakar Mahmood Jummi Waɗancan manzannin* Mun fifita sashensu a kan sashe: Daga cikinsu akwai wanda Allah Ya yi masa magana; kuma Ya ɗaukaka sashensu da darajoji; kuma Muka bai wa Isa dan Maryama hujjoji bayyanannu, kuma Muka ƙarfafa shi da Ruhi mai tsarki. Kuma da Allah Ya so da waɗanda suke daga bayansu, ba za su yi yaƙi ba, daga bayan hujjoji bayyanannu sun je musu. Kuma amma sun saɓa wa juna, saboda haka daga cikinsu akwai wanda ya yi imani, kuma daga cikin su akwai wanda ya kafirta. Kuma da Allah Ya so da ba za su yaƙi juna ba, kuma amma Allah Yana aikata abin da Yake nufi |
Abubakar Mahmoud Gumi Waɗancan manzannin Mun fifita sashensu a kan sashe: Daga cikinsu akwai wanda Allah Ya yi masa magana; kuma Ya ɗaukaka sashensu da darajoji; kuma Muka bai wa Isa dan Maryama hujjoji bayyanannu, kuma Muka ƙarfafa shi da Ruhi mai tsarki. Kuma da Allah Ya so da waɗanda suke daga bayansu, ba za su yi yaƙi ba, daga bayan hujjoji bayyanannu sun je musu. Kuma amma sun saɓa wa juna, saboda haka daga cikinsu akwai wanda ya yi imani, kuma daga cikin su akwai wanda ya kafirta. Kuma da Allah Ya so da ba za su yaƙi juna ba, kuma amma Allah Yana aikata abin da Yake nufi |
Abubakar Mahmoud Gumi Waɗancan manzannin Mun fĩfĩta sãshensu a kan sãshe: Daga cikinsu akwai wanda Allah Ya yi masa magana; kuma Ya ɗaukaka sãshensu da darajõji; kuma Muka bai wa Ĩsã dan Maryama hujjõji bayyanannu, kuma Muka ƙarfafã shi da Rũhi mai tsarki. Kuma dã Allah Yã so dã waɗanda suke daga bãyansu, bã zã su yi yãƙi ba, daga bãyan hujjõji bayyanannu sun je musu. Kuma amma sun sãɓa wa jũna, sabõda haka daga cikinsu akwai wanda ya yi ĩmãni, kuma daga cikin su akwai wanda ya kãfirta. Kuma dã Allah Yã so dã bã zã su yãƙi jũna ba, kuma amma Allah Yana aikata abin da Yake nufi |