Quran with Hausa translation - Surah Al-Baqarah ayat 261 - البَقَرَة - Page - Juz 3
﴿مَّثَلُ ٱلَّذِينَ يُنفِقُونَ أَمۡوَٰلَهُمۡ فِي سَبِيلِ ٱللَّهِ كَمَثَلِ حَبَّةٍ أَنۢبَتَتۡ سَبۡعَ سَنَابِلَ فِي كُلِّ سُنۢبُلَةٖ مِّاْئَةُ حَبَّةٖۗ وَٱللَّهُ يُضَٰعِفُ لِمَن يَشَآءُۚ وَٱللَّهُ وَٰسِعٌ عَلِيمٌ ﴾
[البَقَرَة: 261]
﴿مثل الذين ينفقون أموالهم في سبيل الله كمثل حبة أنبتت سبع سنابل﴾ [البَقَرَة: 261]
Abubakar Mahmood Jummi Sifar waɗanda suke ciyar da dukiyoyinsu a cikin hanyar Allah, kamar sifar ƙwaya ce wadda ta tsirar da zangarniya bakwai, a cikin kowace zangarniya akwai ƙwaya ɗari. Kuma Allah Yana riɓinyawa ga wanda Ya so. Kuma Allah Mawadaci ne, Masani |
Abubakar Mahmoud Gumi Sifar waɗanda suke ciyar da dukiyoyinsu a cikin hanyar Allah, kamar sifar ƙwaya ce wadda ta tsirar da zangarniya bakwai, a cikin kowace zangarniya akwai ƙwaya ɗari. Kuma Allah Yana riɓinyawa ga wanda Ya so. Kuma Allah Mawadaci ne, Masani |
Abubakar Mahmoud Gumi Sifar waɗanda suke ciyar da dũkiyõyinsu a cikin hanyar Allah, kamar sifar ƙwãyã ce wadda ta tsirar da zangarniya bakwai, a cikin kõwace zangarniya akwai ƙwãya ɗari. Kuma Allah Yana riɓinyawa ga wanda Ya so. Kuma Allah Mawadãci ne, Masani |