Quran with Hausa translation - Surah Al-Baqarah ayat 260 - البَقَرَة - Page - Juz 3
﴿وَإِذۡ قَالَ إِبۡرَٰهِـۧمُ رَبِّ أَرِنِي كَيۡفَ تُحۡيِ ٱلۡمَوۡتَىٰۖ قَالَ أَوَلَمۡ تُؤۡمِنۖ قَالَ بَلَىٰ وَلَٰكِن لِّيَطۡمَئِنَّ قَلۡبِيۖ قَالَ فَخُذۡ أَرۡبَعَةٗ مِّنَ ٱلطَّيۡرِ فَصُرۡهُنَّ إِلَيۡكَ ثُمَّ ٱجۡعَلۡ عَلَىٰ كُلِّ جَبَلٖ مِّنۡهُنَّ جُزۡءٗا ثُمَّ ٱدۡعُهُنَّ يَأۡتِينَكَ سَعۡيٗاۚ وَٱعۡلَمۡ أَنَّ ٱللَّهَ عَزِيزٌ حَكِيمٞ ﴾
[البَقَرَة: 260]
﴿وإذ قال إبراهيم رب أرني كيف تحي الموتى قال أو لم تؤمن﴾ [البَقَرَة: 260]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma a lokacin da Ibrahim ya ce: "Ya Ubangijina! Ka nuna mini yadda Kake rayar da matattu." Ya ce: "Shin, kuma ba ka yi imani ba?" Ya ce: "Na'am! Kuma amma domin zuciyata, ta natsu." Ya ce: "To ka riƙi huɗu daga tsuntsaye, ka karkatar da su zuwa gare ka, ka yanka su, sa'an nan kuma ka sanya juzu'i daga gare su a kan kowane dutse, sa'an nan kuma ka kira su za su zo maka gudane. Kuma ka sani cewa lalle Allah Mabuwayi ne, Masani |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma a lokacin da Ibrahim ya ce: "Ya Ubangijina! Ka nuna mini yadda Kake rayar da matattu." Ya ce: "Shin, kuma ba ka yi imani ba?" Ya ce: "Na'am! Kuma amma domin zuciyata, ta natsu." Ya ce: "To ka riƙi huɗu daga tsuntsaye, ka karkatar da su zuwa gare ka, ka yanka su, sa'an nan kuma ka sanya juzu'i daga gare su a kan kowane dutse, sa'an nan kuma ka kira su za su zo maka gudane. Kuma ka sani cewa lalle Allah Mabuwayi ne, Masani |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma a lõkacin da Ibrãhĩm ya ce: "Ya Ubangijina! Ka nũna mini yadda Kake rãyar da matattu." Ya ce: "Shin, kuma ba ka yi ĩmãni ba?" Ya ce: "Na'am! Kuma amma dõmin zũciyãta, ta natsu." Ya ce: "To ka riƙi huɗu daga tsuntsãye, ka karkatar da su zuwa gare ka, ka yanka su, sa'an nan kuma ka sanya juzu'i daga gare su a kan kõwane dũtse, sa'an nan kuma ka kira su zã su zo maka gudãne. Kuma ka sani cẽwa lalle Allah Mabuwãyi ne, Masani |