Quran with Hausa translation - Surah Al-Baqarah ayat 262 - البَقَرَة - Page - Juz 3
﴿ٱلَّذِينَ يُنفِقُونَ أَمۡوَٰلَهُمۡ فِي سَبِيلِ ٱللَّهِ ثُمَّ لَا يُتۡبِعُونَ مَآ أَنفَقُواْ مَنّٗا وَلَآ أَذٗى لَّهُمۡ أَجۡرُهُمۡ عِندَ رَبِّهِمۡ وَلَا خَوۡفٌ عَلَيۡهِمۡ وَلَا هُمۡ يَحۡزَنُونَ ﴾
[البَقَرَة: 262]
﴿الذين ينفقون أموالهم في سبيل الله ثم لا يتبعون ما أنفقوا منا﴾ [البَقَرَة: 262]
Abubakar Mahmood Jummi Waɗanda suke ciyar da dukiyoyinsu a cikin hanyar Allah, sa'an nan kuma ba su biyar wa abin da suka ciyar ɗin da gori, ko cuta, suna da sakamakonsu a wurin ubangijinsu, kuma babu tsoro a kansu, kuma ba su zama suna baƙin ciki ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Waɗanda suke ciyar da dukiyoyinsu a cikin hanyar Allah, sa'an nan kuma ba su biyar wa abin da suka ciyar ɗin da gori, ko cuta, suna da sakamakonsu a wurin ubangijinsu, kuma babu tsoro a kansu, kuma ba su zama suna baƙin ciki ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Waɗanda suke ciyar da dũkiyõyinsu a cikin hanyar Allah, sa'an nan kuma bã su biyar wa abin da suka ciyar ɗin da gõri, ko cũta, suna da sakamakonsu a wurin ubangijinsu, kuma bãbu tsõro a kansu, kuma ba su zama suna baƙin ciki ba |