Quran with Hausa translation - Surah Al-Baqarah ayat 266 - البَقَرَة - Page - Juz 3
﴿أَيَوَدُّ أَحَدُكُمۡ أَن تَكُونَ لَهُۥ جَنَّةٞ مِّن نَّخِيلٖ وَأَعۡنَابٖ تَجۡرِي مِن تَحۡتِهَا ٱلۡأَنۡهَٰرُ لَهُۥ فِيهَا مِن كُلِّ ٱلثَّمَرَٰتِ وَأَصَابَهُ ٱلۡكِبَرُ وَلَهُۥ ذُرِّيَّةٞ ضُعَفَآءُ فَأَصَابَهَآ إِعۡصَارٞ فِيهِ نَارٞ فَٱحۡتَرَقَتۡۗ كَذَٰلِكَ يُبَيِّنُ ٱللَّهُ لَكُمُ ٱلۡأٓيَٰتِ لَعَلَّكُمۡ تَتَفَكَّرُونَ ﴾
[البَقَرَة: 266]
﴿أيود أحدكم أن تكون له جنة من نخيل وأعناب تجري من تحتها﴾ [البَقَرَة: 266]
Abubakar Mahmood Jummi Shin ɗayanku na son cewa wani lambu ya kasance a gare shi daga dabinai da inabobi' maremari suna gudana daga ƙarƙashinsa, yana da, a cikinsa daga kowane 'ya'yan itace, kuma tsufa ya same shi, alhali kuwa yana da zuriyya masu rauni sai guguwa wadda take a cikinta akwai wuta, ta same shi, har ta ƙone? Kamar wancan ne Allah Yana bayyanawar ayoyi a gare ku, tsammaninku kuna tunani |
Abubakar Mahmoud Gumi Shin ɗayanku na son cewa wani lambu ya kasance a gare shi daga dabinai da inabobi' maremari suna gudana daga ƙarƙashinsa, yana da, a cikinsa daga kowane 'ya'yan itace, kuma tsufa ya same shi, alhali kuwa yana da zuriyya masu rauni sai guguwa wadda take a cikinta akwai wuta, ta same shi, har ta ƙone? Kamar wancan ne Allah Yana bayyanawar ayoyi a gare ku, tsammaninku kuna tunani |
Abubakar Mahmoud Gumi Shin ɗayanku nã son cẽwa wani lambu ya kasance a gare shi daga dabĩnai da inabõbi' marẽmari suna gudãna daga ƙarƙashinsa, yana da, a cikinsa daga kõwane 'ya'yan itãce, kuma tsũfa ya sãme shi, alhãli kuwa yana da zũriyya masu rauni sai gũguwa wadda take a cikinta akwai wuta, ta sãme shi, har ta ƙõne? Kamar wancan ne Allah Yana bayyanãwar ãyõyi a gare ku, tsammãninku kuna tunãni |