Quran with Hausa translation - Surah Al-Baqarah ayat 265 - البَقَرَة - Page - Juz 3
﴿وَمَثَلُ ٱلَّذِينَ يُنفِقُونَ أَمۡوَٰلَهُمُ ٱبۡتِغَآءَ مَرۡضَاتِ ٱللَّهِ وَتَثۡبِيتٗا مِّنۡ أَنفُسِهِمۡ كَمَثَلِ جَنَّةِۭ بِرَبۡوَةٍ أَصَابَهَا وَابِلٞ فَـَٔاتَتۡ أُكُلَهَا ضِعۡفَيۡنِ فَإِن لَّمۡ يُصِبۡهَا وَابِلٞ فَطَلّٞۗ وَٱللَّهُ بِمَا تَعۡمَلُونَ بَصِيرٌ ﴾
[البَقَرَة: 265]
﴿ومثل الذين ينفقون أموالهم ابتغاء مرضات الله وتثبيتا من أنفسهم كمثل جنة﴾ [البَقَرَة: 265]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma sifar waɗanda suke ciyar da dukiyarsu domin neman yardojin Allah, kuma da tabbatarwa daga kansu, kamar misalin lambu ne a jigawa wadda wabilin hadari ya samu, sai ta bayar da amfaninta ninki biyu To, idan wabili bai same ta ba, sai yayyafi (ya ishe ta). Kuma Allah ga abin da kuke aikatawa Mai gani ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma sifar waɗanda suke ciyar da dukiyarsu domin neman yardojin Allah, kuma da tabbatarwa daga kansu, kamar misalin lambu ne a jigawa wadda wabilin hadari ya samu, sai ta bayar da amfaninta ninki biyu To, idan wabili bai same ta ba, sai yayyafi (ya ishe ta). Kuma Allah ga abin da kuke aikatawa Mai gani ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma sifar waɗanda suke ciyar da dũkiyarsu dõmin nẽman yardõjin Allah, kuma da tabbatarwa daga kansu, kamar misãlin lambu ne a jigãwa wadda wãbilin hadari ya sãmu, sai ta bãyar da amfãninta ninki biyu To, idan wãbili bai sãme ta ba, sai yayyafi (ya ishe ta). Kuma Allah ga abin da kuke aikatawa Mai gani ne |