Quran with Hausa translation - Surah Al-Baqarah ayat 273 - البَقَرَة - Page - Juz 3
﴿لِلۡفُقَرَآءِ ٱلَّذِينَ أُحۡصِرُواْ فِي سَبِيلِ ٱللَّهِ لَا يَسۡتَطِيعُونَ ضَرۡبٗا فِي ٱلۡأَرۡضِ يَحۡسَبُهُمُ ٱلۡجَاهِلُ أَغۡنِيَآءَ مِنَ ٱلتَّعَفُّفِ تَعۡرِفُهُم بِسِيمَٰهُمۡ لَا يَسۡـَٔلُونَ ٱلنَّاسَ إِلۡحَافٗاۗ وَمَا تُنفِقُواْ مِنۡ خَيۡرٖ فَإِنَّ ٱللَّهَ بِهِۦ عَلِيمٌ ﴾
[البَقَرَة: 273]
﴿للفقراء الذين أحصروا في سبيل الله لا يستطيعون ضربا في الأرض يحسبهم﴾ [البَقَرَة: 273]
Abubakar Mahmood Jummi (Ciyarwar a yi ta) ga matalautan* nan waɗanda aka tsare a cikin hanyar Allah, ba su iya tafiyar fatauci a cikin ƙasa, jahilin halinsu yana zaton su wadatattu saboda kamun kai kana sanin su da alamarsu, ba su roƙon mutane da nacewa. Kuma abin da kuka ciyar daga alheri, to, lalle Allah gare shi Masani ne |
Abubakar Mahmoud Gumi (Ciyarwar a yi ta) ga matalautan nan waɗanda aka tsare a cikin hanyar Allah, ba su iya tafiyar fatauci a cikin ƙasa, jahilin halinsu yana zaton su wadatattu saboda kamun kai kana sanin su da alamarsu, ba su roƙon mutane da nacewa. Kuma abin da kuka ciyar daga alheri, to, lalle Allah gare shi Masani ne |
Abubakar Mahmoud Gumi (Ciyarwar a yĩ ta) ga matalautan nan waɗanda aka tsare a cikin hanyar Allah, ba su iya tafiyar fatauci a cikin ƙasa, jãhilin hãlinsu yana zaton su wadãtattu sabõda kãmun kai kana sanin su da alãmarsu, ba su rõƙon mutãne da nãcẽwa. Kuma abin da kuka ciyar daga alhẽri, to, lalle Allah gare shi Masani ne |