×

Waɗanda suke ciyar da dukiyõyinsu, a dare da yini, ɓõye da bayyane, 2:274 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Al-Baqarah ⮕ (2:274) ayat 274 in Hausa

2:274 Surah Al-Baqarah ayat 274 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Al-Baqarah ayat 274 - البَقَرَة - Page - Juz 3

﴿ٱلَّذِينَ يُنفِقُونَ أَمۡوَٰلَهُم بِٱلَّيۡلِ وَٱلنَّهَارِ سِرّٗا وَعَلَانِيَةٗ فَلَهُمۡ أَجۡرُهُمۡ عِندَ رَبِّهِمۡ وَلَا خَوۡفٌ عَلَيۡهِمۡ وَلَا هُمۡ يَحۡزَنُونَ ﴾
[البَقَرَة: 274]

Waɗanda suke ciyar da dukiyõyinsu, a dare da yini, ɓõye da bayyane, to suna da sakamakonsu a wurin Ubangijinsu. Kuma bãbu tsõro a kansu, kuma ba su zama suna baƙin ciki ba

❮ Previous Next ❯

ترجمة: الذين ينفقون أموالهم بالليل والنهار سرا وعلانية فلهم أجرهم عند ربهم ولا, باللغة الهوسا

﴿الذين ينفقون أموالهم بالليل والنهار سرا وعلانية فلهم أجرهم عند ربهم ولا﴾ [البَقَرَة: 274]

Abubakar Mahmood Jummi
Waɗanda suke ciyar da dukiyoyinsu, a dare da yini, ɓoye da bayyane, to suna da sakamakonsu a wurin Ubangijinsu. Kuma babu tsoro a kansu, kuma ba su zama suna baƙin ciki ba
Abubakar Mahmoud Gumi
Waɗanda suke ciyar da dukiyoyinsu, a dare da yini, ɓoye da bayyane, to suna da sakamakonsu a wurin Ubangijinsu. Kuma babu tsoro a kansu, kuma ba su zama suna baƙin ciki ba
Abubakar Mahmoud Gumi
Waɗanda suke ciyar da dukiyõyinsu, a dare da yini, ɓõye da bayyane, to suna da sakamakonsu a wurin Ubangijinsu. Kuma bãbu tsõro a kansu, kuma ba su zama suna baƙin ciki ba
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek