Quran with Hausa translation - Surah Al-Baqarah ayat 272 - البَقَرَة - Page - Juz 3
﴿۞ لَّيۡسَ عَلَيۡكَ هُدَىٰهُمۡ وَلَٰكِنَّ ٱللَّهَ يَهۡدِي مَن يَشَآءُۗ وَمَا تُنفِقُواْ مِنۡ خَيۡرٖ فَلِأَنفُسِكُمۡۚ وَمَا تُنفِقُونَ إِلَّا ٱبۡتِغَآءَ وَجۡهِ ٱللَّهِۚ وَمَا تُنفِقُواْ مِنۡ خَيۡرٖ يُوَفَّ إِلَيۡكُمۡ وَأَنتُمۡ لَا تُظۡلَمُونَ ﴾
[البَقَرَة: 272]
﴿ليس عليك هداهم ولكن الله يهدي من يشاء وما تنفقوا من خير﴾ [البَقَرَة: 272]
Abubakar Mahmood Jummi Shiryar da su ba ya a kanka, kuma amma Allah Shi ne Yake shiryar da wanda Yake so, kuma abin da kuka ciyar daga alheri, to, domin kanku ne, kuma ba ku ciyarwa, face domin neman yardar Allah, kuma abin da kuke ciyarwa daga alheri za a cika ladarsa zuwa gare ku, alhali kuwa ku ba a zaluntarku |
Abubakar Mahmoud Gumi Shiryar da su ba ya a kanka, kuma amma Allah Shi ne Yake shiryar da wanda Yake so, kuma abin da kuka ciyar daga alheri, to, domin kanku ne, kuma ba ku ciyarwa, face domin neman yardar Allah, kuma abin da kuke ciyarwa daga alheri za a cika ladarsa zuwa gare ku, alhali kuwa ku ba a zaluntarku |
Abubakar Mahmoud Gumi Shiryar da su bã ya a kanka, kuma amma Allah Shi ne Yake shiryar da wanda Yake so, kuma abin da kuka ciyar daga alhẽri, to, dõmin kanku ne, kuma bã ku ciyarwa, fãce dõmin nẽman yardar Allah, kuma abin da kuke ciyarwa daga alhẽri zã a cika lãdarsa zuwa gare ku, alhãli kuwa kũ bã a zãluntarku |