Quran with Hausa translation - Surah Al-Baqarah ayat 285 - البَقَرَة - Page - Juz 3
﴿ءَامَنَ ٱلرَّسُولُ بِمَآ أُنزِلَ إِلَيۡهِ مِن رَّبِّهِۦ وَٱلۡمُؤۡمِنُونَۚ كُلٌّ ءَامَنَ بِٱللَّهِ وَمَلَٰٓئِكَتِهِۦ وَكُتُبِهِۦ وَرُسُلِهِۦ لَا نُفَرِّقُ بَيۡنَ أَحَدٖ مِّن رُّسُلِهِۦۚ وَقَالُواْ سَمِعۡنَا وَأَطَعۡنَاۖ غُفۡرَانَكَ رَبَّنَا وَإِلَيۡكَ ٱلۡمَصِيرُ ﴾
[البَقَرَة: 285]
﴿آمن الرسول بما أنـزل إليه من ربه والمؤمنون كل آمن بالله وملائكته﴾ [البَقَرَة: 285]
Abubakar Mahmood Jummi Manzon Allah ya yi imani da abin da aka saukar zuwa gare shi daga Ubangijinsa, da muminai. Kowanensu ya yi imani da Allah, da mala'ikunSa, da littattafanSa, da manzanninSa. Ba mu rarrabewa a tsakanin daya daga manzanninSa. Kuma (muminai) suka ce: "Mun ji kuma mun yi da'a; (Muna neman) gafararKa, ya Ubangijinmu, kuma zuwa a gare Ka makoma take |
Abubakar Mahmoud Gumi Manzon Allah ya yi imani da abin da aka saukar zuwa gare shi daga Ubangijinsa, da muminai. Kowanensu ya yi imani da Allah, da mala'ikunSa, da littattafanSa, da manzanninSa. Ba mu rarrabewa a tsakanin daya daga manzanninSa. Kuma (muminai) suka ce: "Mun ji kuma mun yi da'a; (Muna neman) gafararKa, ya Ubangijinmu, kuma zuwa a gare Ka makoma take |
Abubakar Mahmoud Gumi Manzon Allah yã yi ĩmãni da abin da aka saukar zuwa gare shi daga Ubangijinsa, da mũminai. Kõwanensu yã yi ĩmãni da Allah, da mala'ikunSa, da littattafanSa, da manzanninSa. Bã mu rarrabẽwa a tsakãnin daya daga manzanninSa. Kuma (mũminai) suka ce: "Mun ji kuma mun yi dã'a; (Muna nẽman) gãfararKa, yã Ubangijinmu, kuma zuwa a gare Ka makõma take |