Quran with Hausa translation - Surah Al-Baqarah ayat 284 - البَقَرَة - Page - Juz 3
﴿لِّلَّهِ مَا فِي ٱلسَّمَٰوَٰتِ وَمَا فِي ٱلۡأَرۡضِۗ وَإِن تُبۡدُواْ مَا فِيٓ أَنفُسِكُمۡ أَوۡ تُخۡفُوهُ يُحَاسِبۡكُم بِهِ ٱللَّهُۖ فَيَغۡفِرُ لِمَن يَشَآءُ وَيُعَذِّبُ مَن يَشَآءُۗ وَٱللَّهُ عَلَىٰ كُلِّ شَيۡءٖ قَدِيرٌ ﴾
[البَقَرَة: 284]
﴿لله ما في السموات وما في الأرض وإن تبدوا ما في أنفسكم﴾ [البَقَرَة: 284]
Abubakar Mahmood Jummi Allah ne, da abin da yake a cikin sammai da abin da yake a cikin ƙasa, kuma idan kun bayyana abin da yake a cikin zukatanku (na shaida), ko kuka ɓoye shi, Allah zai bincike ku da shi, sa'an nan Ya yi gafara ga wanda Yake so, kuma Ya azabta wanda Yake so. Kuma Allah a kan dukan kome Mai ikon yi ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Allah ne, da abin da yake a cikin sammai da abin da yake a cikin ƙasa, kuma idan kun bayyana abin da yake a cikin zukatanku (na shaida), ko kuka ɓoye shi, Allah zai bincike ku da shi, sa'an nan Ya yi gafara ga wanda Yake so, kuma Ya azabta wanda Yake so. Kuma Allah a kan dukan kome Mai ikon yi ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Allah ne, da abin da yake a cikin sammai da abin da yake a cikin ƙasa, kuma idan kun bayyana abin da yake a cikin zukatanku (na shaida), ko kuka ɓõye shi, Allah zai bincike ku da shi, sa'an nan Ya yi gãfara ga wanda Yake so, kuma Ya azabta wanda Yake so. Kuma Allah a kan dukan kõme Mai ĩkon yi ne |