×

Allah ba Ya kallafa wa rai fãce ikon yinsa, yana da lãdar 2:286 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Al-Baqarah ⮕ (2:286) ayat 286 in Hausa

2:286 Surah Al-Baqarah ayat 286 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Al-Baqarah ayat 286 - البَقَرَة - Page - Juz 3

﴿لَا يُكَلِّفُ ٱللَّهُ نَفۡسًا إِلَّا وُسۡعَهَاۚ لَهَا مَا كَسَبَتۡ وَعَلَيۡهَا مَا ٱكۡتَسَبَتۡۗ رَبَّنَا لَا تُؤَاخِذۡنَآ إِن نَّسِينَآ أَوۡ أَخۡطَأۡنَاۚ رَبَّنَا وَلَا تَحۡمِلۡ عَلَيۡنَآ إِصۡرٗا كَمَا حَمَلۡتَهُۥ عَلَى ٱلَّذِينَ مِن قَبۡلِنَاۚ رَبَّنَا وَلَا تُحَمِّلۡنَا مَا لَا طَاقَةَ لَنَا بِهِۦۖ وَٱعۡفُ عَنَّا وَٱغۡفِرۡ لَنَا وَٱرۡحَمۡنَآۚ أَنتَ مَوۡلَىٰنَا فَٱنصُرۡنَا عَلَى ٱلۡقَوۡمِ ٱلۡكَٰفِرِينَ ﴾
[البَقَرَة: 286]

Allah ba Ya kallafa wa rai fãce ikon yinsa, yana da lãdar abin da ya tsirfanta, kuma a kansa akwai zunubin abin da ya yi ta aikatãwa: "Yã Ubangijinmu! Kada Ka kãmã mu, idan mun yi mantuwa, ko kuma mun yi kuskure. Yã Ubangijinmu! Kuma kada Ka aza nauyi a kanmu, kamar yadda Ka aza shi a kan waɗanda suke a gabãninmu. Yã Ubangijinmu! Kada Ka sanya mu ɗaukar abin da bãbu ĩko gare mu da shi. Kuma Ka yãfe daga gare mu, kuma Ka gãfarta mana, kuma Ka yi jin ƙai gare mu. Kai ne Majibincinmu, sabõda haka Ka taimake mu a kan mutãnen nan kãfirai

❮ Previous Next ❯

ترجمة: لا يكلف الله نفسا إلا وسعها لها ما كسبت وعليها ما اكتسبت, باللغة الهوسا

﴿لا يكلف الله نفسا إلا وسعها لها ما كسبت وعليها ما اكتسبت﴾ [البَقَرَة: 286]

Abubakar Mahmood Jummi
Allah ba Ya kallafa wa rai face ikon yinsa, yana da ladar abin da ya tsirfanta, kuma a kansa akwai zunubin abin da ya yi ta aikatawa: "Ya Ubangijinmu! Kada Ka kama mu, idan mun yi mantuwa, ko kuma mun yi kuskure. Ya Ubangijinmu! Kuma kada Ka aza nauyi a kanmu, kamar yadda Ka aza shi a kan waɗanda suke a gabaninmu. Ya Ubangijinmu! Kada Ka sanya mu ɗaukar abin da babu iko gare mu da shi. Kuma Ka yafe daga gare mu, kuma Ka gafarta mana, kuma Ka yi jin ƙai gare mu. Kai ne Majibincinmu, saboda haka Ka taimake mu a kan mutanen nan kafirai
Abubakar Mahmoud Gumi
Allah ba Ya kallafa wa rai face ikon yinsa, yana da ladar abin da ya tsirfanta, kuma a kansa akwai zunubin abin da ya yi ta aikatawa: "Ya Ubangijinmu! Kada Ka kama mu, idan mun yi mantuwa, ko kuma mun yi kuskure. Ya Ubangijinmu! Kuma kada Ka aza nauyi a kanmu, kamar yadda Ka aza shi a kan waɗanda suke a gabaninmu. Ya Ubangijinmu! Kada Ka sanya mu ɗaukar abin da babu iko gare mu da shi. Kuma Ka yafe daga gare mu, kuma Ka gafarta mana, kuma Ka yi jin ƙai gare mu. Kai ne Majibincinmu, saboda haka Ka taimake mu a kan mutanen nan kafirai
Abubakar Mahmoud Gumi
Allah ba Ya kallafa wa rai fãce ikon yinsa, yana da lãdar abin da ya tsirfanta, kuma a kansa akwai zunubin abin da ya yi ta aikatãwa: "Yã Ubangijinmu! Kada Ka kãmã mu, idan mun yi mantuwa, ko kuma mun yi kuskure. Yã Ubangijinmu! Kuma kada Ka aza nauyi a kanmu, kamar yadda Ka aza shi a kan waɗanda suke a gabãninmu. Yã Ubangijinmu! Kada Ka sanya mu ɗaukar abin da bãbu ĩko gare mu da shi. Kuma Ka yãfe daga gare mu, kuma Ka gãfarta mana, kuma Ka yi jin ƙai gare mu. Kai ne Majibincinmu, sabõda haka Ka taimake mu a kan mutãnen nan kãfirai
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek