×

Kuma waɗanda suke yin ĩmãni da abin da aka saukar zuwa gare 2:4 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Al-Baqarah ⮕ (2:4) ayat 4 in Hausa

2:4 Surah Al-Baqarah ayat 4 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Al-Baqarah ayat 4 - البَقَرَة - Page - Juz 1

﴿وَٱلَّذِينَ يُؤۡمِنُونَ بِمَآ أُنزِلَ إِلَيۡكَ وَمَآ أُنزِلَ مِن قَبۡلِكَ وَبِٱلۡأٓخِرَةِ هُمۡ يُوقِنُونَ ﴾
[البَقَرَة: 4]

Kuma waɗanda suke yin ĩmãni da abin da aka saukar zuwa gare ka, da abin da aka saukar daga gabãninka, kuma game da Lãhira suna yin yaƙĩni

❮ Previous Next ❯

ترجمة: والذين يؤمنون بما أنـزل إليك وما أنـزل من قبلك وبالآخرة هم يوقنون, باللغة الهوسا

﴿والذين يؤمنون بما أنـزل إليك وما أنـزل من قبلك وبالآخرة هم يوقنون﴾ [البَقَرَة: 4]

Abubakar Mahmood Jummi
Kuma waɗanda suke yin imani da abin da aka saukar zuwa gare ka, da abin da aka saukar daga gabaninka, kuma game da Lahira suna yin yaƙini
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma waɗanda suke yin imani da abin da aka saukar zuwa gare ka, da abin da aka saukar daga gabaninka, kuma game da Lahira suna yin yaƙini
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma waɗanda suke yin ĩmãni da abin da aka saukar zuwa gare ka, da abin da aka saukar daga gabãninka, kuma game da Lãhira suna yin yaƙĩni
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek