Quran with Hausa translation - Surah Al-Baqarah ayat 5 - البَقَرَة - Page - Juz 1
﴿أُوْلَٰٓئِكَ عَلَىٰ هُدٗى مِّن رَّبِّهِمۡۖ وَأُوْلَٰٓئِكَ هُمُ ٱلۡمُفۡلِحُونَ ﴾
[البَقَرَة: 5]
﴿أولئك على هدى من ربهم وأولئك هم المفلحون﴾ [البَقَرَة: 5]
Abubakar Mahmood Jummi Waɗancan suna kan shiriya, daga Ubangjinsu, kuma waɗannan su ne masu cin nasara |
Abubakar Mahmoud Gumi Waɗannan suna kan shiriya, daga Ubangjinsu, kuma waɗannan su ne masu cin nasara |
Abubakar Mahmoud Gumi Waɗannan suna kan shiriya, daga Ubangjinsu, kuma waɗannan su ne mãsu cin nasara |