Quran with Hausa translation - Surah Al-Baqarah ayat 46 - البَقَرَة - Page - Juz 1
﴿ٱلَّذِينَ يَظُنُّونَ أَنَّهُم مُّلَٰقُواْ رَبِّهِمۡ وَأَنَّهُمۡ إِلَيۡهِ رَٰجِعُونَ ﴾
[البَقَرَة: 46]
﴿الذين يظنون أنهم ملاقو ربهم وأنهم إليه راجعون﴾ [البَقَرَة: 46]
Abubakar Mahmood Jummi Waɗanda suka tabbata cewa lalle ne su masu haɗuwa da Ubangijinsu, kuma lalle ne su a gareshi masu komawa ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Waɗanda suka tabbata cewa lalle ne su masu haɗuwa da Ubangijinsu, kuma lalle ne su a gareshi masu komawa ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Waɗanda suka tabbata cẽwa lalle ne su mãsu haɗuwa da Ubangijinsu, kuma lalle ne sũ a gareshi mãsu kõmãwa ne |