Quran with Hausa translation - Surah Al-Baqarah ayat 45 - البَقَرَة - Page - Juz 1
﴿وَٱسۡتَعِينُواْ بِٱلصَّبۡرِ وَٱلصَّلَوٰةِۚ وَإِنَّهَا لَكَبِيرَةٌ إِلَّا عَلَى ٱلۡخَٰشِعِينَ ﴾
[البَقَرَة: 45]
﴿واستعينوا بالصبر والصلاة وإنها لكبيرة إلا على الخاشعين﴾ [البَقَرَة: 45]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma ku nemi taimako da yin haƙuri, da salla. Kuma lalle ne ita, haƙiƙa, mai girma ce face fa a kan masu tsoron Allah |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ku nemi taimako da yin haƙuri, da salla. Kuma lalle ne ita, haƙiƙa, mai girma ce face fa a kan masu tsoron Allah |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ku nẽmi taimako da yin haƙuri, da salla. Kuma lalle ne ita, haƙĩƙa, mai girma ce fãce fa a kan mãsu tsõron Allah |