Quran with Hausa translation - Surah Al-Baqarah ayat 54 - البَقَرَة - Page - Juz 1
﴿وَإِذۡ قَالَ مُوسَىٰ لِقَوۡمِهِۦ يَٰقَوۡمِ إِنَّكُمۡ ظَلَمۡتُمۡ أَنفُسَكُم بِٱتِّخَاذِكُمُ ٱلۡعِجۡلَ فَتُوبُوٓاْ إِلَىٰ بَارِئِكُمۡ فَٱقۡتُلُوٓاْ أَنفُسَكُمۡ ذَٰلِكُمۡ خَيۡرٞ لَّكُمۡ عِندَ بَارِئِكُمۡ فَتَابَ عَلَيۡكُمۡۚ إِنَّهُۥ هُوَ ٱلتَّوَّابُ ٱلرَّحِيمُ ﴾
[البَقَرَة: 54]
﴿وإذ قال موسى لقومه ياقوم إنكم ظلمتم أنفسكم باتخاذكم العجل فتوبوا إلى﴾ [البَقَرَة: 54]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma a lokacin da Musa ya ce ga mutanensa: "Ya mutanena! Lalle ne ku, kun zalunci kanku game da riƙonku maraƙin, sai ku tuba zuwa ga Mahaliccinku, sai ku kashe kawunanku. Wancan ne mafii alheri a wajen mahaliccinku. Sa'an nan Ya karɓi tuba a kanku. lalle ne Shi, Shi ne Mai karɓar tuba, Mai jin ƙai |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma a lokacin da Musa ya ce ga mutanensa: "Ya mutanena! Lalle ne ku, kun zalunci kanku game da riƙonku maraƙin, sai ku tuba zuwa ga Mahaliccinku, sai ku kashe kawunanku. Wancan ne mafii alheri a wajen mahaliccinku. Sa'an nan Ya karɓi tuba a kanku. lalle ne Shi, Shi ne Mai karɓar tuba, Mai jin ƙai |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma a lõkacin da Mũsa ya ce ga mutãnensa: "Ya mutãnena! Lalle ne ku, kun zãlunci kanku game da riƙonku maraƙin, sai ku tũba zuwa ga Mahaliccinku, sai ku kashe kãwunanku. Wancan ne mafii alheri a wajen mahaliccinku. Sa'an nan Ya karɓi tuba a kanku. lalle ne Shi, Shi ne Mai karɓar tũba, Mai jin ƙai |