Quran with Hausa translation - Surah Al-Baqarah ayat 57 - البَقَرَة - Page - Juz 1
﴿وَظَلَّلۡنَا عَلَيۡكُمُ ٱلۡغَمَامَ وَأَنزَلۡنَا عَلَيۡكُمُ ٱلۡمَنَّ وَٱلسَّلۡوَىٰۖ كُلُواْ مِن طَيِّبَٰتِ مَا رَزَقۡنَٰكُمۡۚ وَمَا ظَلَمُونَا وَلَٰكِن كَانُوٓاْ أَنفُسَهُمۡ يَظۡلِمُونَ ﴾
[البَقَرَة: 57]
﴿وظللنا عليكم الغمام وأنـزلنا عليكم المن والسلوى كلوا من طيبات ما رزقناكم﴾ [البَقَرَة: 57]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma Muka sanya girgije ya yi inuwa a kanku, kuma Muka saukar da darɓa da tantabaru a kanku; "Ku ci daga masu daɗin abin da Muka azurta ku." kuma ba su zalunce Mu ba, kuma amma kansu suka kasance suna zalunta |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Muka sanya girgije ya yi inuwa a kanku, kuma Muka saukar da darɓa da tantabaru a kanku; "Ku ci daga masu daɗin abin da Muka azurta ku." kuma ba su zalunce Mu ba, kuma amma kansu suka kasance suna zalunta |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Muka sanya girgije ya yi inuwa a kanku, kuma Muka saukar da darɓa da tantabaru a kanku; "Ku ci daga mãsu dãɗin abin da Muka azurta ku." kuma ba su zãlunce Mu ba, kuma amma kansu suka kasance suna zãlunta |