Quran with Hausa translation - Surah Al-Baqarah ayat 68 - البَقَرَة - Page - Juz 1
﴿قَالُواْ ٱدۡعُ لَنَا رَبَّكَ يُبَيِّن لَّنَا مَا هِيَۚ قَالَ إِنَّهُۥ يَقُولُ إِنَّهَا بَقَرَةٞ لَّا فَارِضٞ وَلَا بِكۡرٌ عَوَانُۢ بَيۡنَ ذَٰلِكَۖ فَٱفۡعَلُواْ مَا تُؤۡمَرُونَ ﴾
[البَقَرَة: 68]
﴿قالوا ادع لنا ربك يبين لنا ما هي قال إنه يقول إنها﴾ [البَقَرَة: 68]
Abubakar Mahmood Jummi Suka ce: "Ka roƙa mana Ubangijinka, Ya bayyana mana, mece ce ita?" Ya ce: "Lalle ne, Shi, Yana cewa: "Lalle ne ita saniya ce; ba tsofuwa ba, ba kuma budurwa ba, tsakatsaki ce a tsakanin wancan,' sai ku aikata abin da ake umurninku |
Abubakar Mahmoud Gumi Suka ce: "Ka roƙa mana Ubangijinka, Ya bayyana mana, mece ce ita?" Ya ce: "Lalle ne, Shi, Yana cewa: "Lalle ne ita saniya ce; ba tsofuwa ba, ba kuma budurwa ba, tsakatsaki ce a tsakanin wancan,' sai ku aikata abin da ake umurninku |
Abubakar Mahmoud Gumi Suka ce: "Ka rõƙa mana Ubangijinka, Ya bayyana mana, mecẽ ce ita?" Ya ce: "Lalle ne, Shi, Yana cewa: "Lalle ne ita sãniya ce; bã tsõfuwa ba, bã kuma budurwa ba, tsakãtsaki ce a tsakãnin wancan,' sai ku aikata abin da ake umurninku |