Quran with Hausa translation - Surah Al-Baqarah ayat 67 - البَقَرَة - Page - Juz 1
﴿وَإِذۡ قَالَ مُوسَىٰ لِقَوۡمِهِۦٓ إِنَّ ٱللَّهَ يَأۡمُرُكُمۡ أَن تَذۡبَحُواْ بَقَرَةٗۖ قَالُوٓاْ أَتَتَّخِذُنَا هُزُوٗاۖ قَالَ أَعُوذُ بِٱللَّهِ أَنۡ أَكُونَ مِنَ ٱلۡجَٰهِلِينَ ﴾
[البَقَرَة: 67]
﴿وإذ قال موسى لقومه إن الله يأمركم أن تذبحوا بقرة قالوا أتتخذنا﴾ [البَقَرَة: 67]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma a lokacin da Musa yace ga mutanensa: "Lalle ne, Allah Yana umurtar ku da ku yanka wata saniya." Suka ce: "Shin kana riƙon mu ne da izgili?" Ya ce: "Ina neman tsari daga Allah da in kasance daga jahilai |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma a lokacin da Musa yace ga mutanensa: "Lalle ne, Allah Yana umurtar ku da ku yanka wata saniya." Suka ce: "Shin kana riƙon mu ne da izgili?" Ya ce: "Ina neman tsari daga Allah da in kasance daga jahilai |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma a lõkacin da Musa yace ga mutanensa: "Lalle ne, Allah Yana umurtar ku da ku yanka wata sãniya." Suka ce: "Shin kana riƙon mu ne da izgili?" Ya ce: "Ina nẽman tsari daga Allah da in kasance daga jãhilai |