Quran with Hausa translation - Surah Al-Baqarah ayat 83 - البَقَرَة - Page - Juz 1
﴿وَإِذۡ أَخَذۡنَا مِيثَٰقَ بَنِيٓ إِسۡرَٰٓءِيلَ لَا تَعۡبُدُونَ إِلَّا ٱللَّهَ وَبِٱلۡوَٰلِدَيۡنِ إِحۡسَانٗا وَذِي ٱلۡقُرۡبَىٰ وَٱلۡيَتَٰمَىٰ وَٱلۡمَسَٰكِينِ وَقُولُواْ لِلنَّاسِ حُسۡنٗا وَأَقِيمُواْ ٱلصَّلَوٰةَ وَءَاتُواْ ٱلزَّكَوٰةَ ثُمَّ تَوَلَّيۡتُمۡ إِلَّا قَلِيلٗا مِّنكُمۡ وَأَنتُم مُّعۡرِضُونَ ﴾
[البَقَرَة: 83]
﴿وإذ أخذنا ميثاق بني إسرائيل لا تعبدون إلا الله وبالوالدين إحسانا وذي﴾ [البَقَرَة: 83]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma a lokacin da Muka karɓi alkawarin Bani-Isra'ila*: "Kada ku bauta wa kowa face Allah, kuma ga mahaifa ku kyautata, da mai zumunta da marayu da matalauta, kuma ku faɗi magana mai kyau zuwa ga mutane, kuma ku tsayar da salla, kuma ku bayar da zakka, sa'an nan kuka juya baya, face kaɗan daga gare ku, alhali kuwa kuna masu bijirewa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma a lokacin da Muka karɓi alkawarin Bani-Isra'ila: "Kada ku bauta wa kowa face Allah, kuma ga mahaifa ku kyautata, da mai zumunta da marayu da matalauta, kuma ku faɗi magana mai kyau zuwa ga mutane, kuma ku tsayar da salla, kuma ku bayar da zakka, sa'an nan kuka juya baya, face kaɗan daga gare ku, alhali kuwa kuna masu bijirewa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma a lõkacin da Muka karɓi alkawarin Bani-Isrã'ĩla: "Kada ku bauta wa kõwa fãce Allah, kuma ga mahaifa ku kyautata, da mai zumunta da marãyu da matalauta, kuma ku faɗi magana mai kyau zuwa ga mutãne, kuma ku tsayar da salla, kuma ku bãyar da zakka, sa'an nan kuka jũya bãya, fãce kaɗan daga gare ku, alhãli kuwa kuna mãsu bijirẽwa |