Quran with Hausa translation - Surah Al-Baqarah ayat 84 - البَقَرَة - Page - Juz 1
﴿وَإِذۡ أَخَذۡنَا مِيثَٰقَكُمۡ لَا تَسۡفِكُونَ دِمَآءَكُمۡ وَلَا تُخۡرِجُونَ أَنفُسَكُم مِّن دِيَٰرِكُمۡ ثُمَّ أَقۡرَرۡتُمۡ وَأَنتُمۡ تَشۡهَدُونَ ﴾
[البَقَرَة: 84]
﴿وإذ أخذنا ميثاقكم لا تسفكون دماءكم ولا تخرجون أنفسكم من دياركم ثم﴾ [البَقَرَة: 84]
Abubakar Mahmood Jummi Lokacin da Muka riƙi alkawarinku; ba za ku zubar da jininku ba, kuma ba za ku fitar da kanku daga gidajenku ba; sa'an nan kuka tabbatar alhali kuwa kuna bayar da shaida (a kanku) |
Abubakar Mahmoud Gumi Lokacin da Muka riƙi alkawarinku; ba za ku zubar da jininku ba, kuma ba za ku fitar da kanku daga gidajenku ba; sa'an nan kuka tabbatar alhali kuwa kuna bayar da shaida (a kanku) |
Abubakar Mahmoud Gumi Lõkacin da Muka riƙi alkawarinku; bã zã ku zubar da jininku ba, kuma bã zã ku fitar da kanku daga gidãjenku ba; sa'an nan kuka tabbatar alhãli kuwa kuna bãyar da shaida (a kanku) |