Quran with Hausa translation - Surah Ta-Ha ayat 121 - طه - Page - Juz 16
﴿فَأَكَلَا مِنۡهَا فَبَدَتۡ لَهُمَا سَوۡءَٰتُهُمَا وَطَفِقَا يَخۡصِفَانِ عَلَيۡهِمَا مِن وَرَقِ ٱلۡجَنَّةِۚ وَعَصَىٰٓ ءَادَمُ رَبَّهُۥ فَغَوَىٰ ﴾
[طه: 121]
﴿فأكلا منها فبدت لهما سوآتهما وطفقا يخصفان عليهما من ورق الجنة وعصى﴾ [طه: 121]
Abubakar Mahmood Jummi Sai suka ci daga gare ta, saboda haka al'aurunsu suka bayyana, kuma suka shiga suna lulluɓawa a kansu daga ganyen Aljanna. Kuma Adamu ya saɓa wa Ubangijinsa, saboda haka ya ɓace |
Abubakar Mahmoud Gumi Sai suka ci daga gare ta, saboda haka al'aurunsu suka bayyana, kuma suka shiga suna lulluɓawa a kansu daga ganyen Aljanna. Kuma Adamu ya saɓa wa Ubangijinsa, saboda haka ya ɓace |
Abubakar Mahmoud Gumi Sai suka ci daga gare ta, sabõda haka al'aurunsu suka bayyana, kuma suka shiga sunã lulluɓãwa a kansu daga ganyen Aljanna. Kuma Ãdamu ya sãɓã wa Ubangijinsa, sabõda haka ya ɓace |