Quran with Hausa translation - Surah Ta-Ha ayat 124 - طه - Page - Juz 16
﴿وَمَنۡ أَعۡرَضَ عَن ذِكۡرِي فَإِنَّ لَهُۥ مَعِيشَةٗ ضَنكٗا وَنَحۡشُرُهُۥ يَوۡمَ ٱلۡقِيَٰمَةِ أَعۡمَىٰ ﴾
[طه: 124]
﴿ومن أعرض عن ذكري فإن له معيشة ضنكا ونحشره يوم القيامة أعمى﴾ [طه: 124]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma wanda ya bijire* daga ambatoNa (Alƙur'ani) to, lalle ne rayuwa mai ƙunci ta tabbata a gare shi, kuma Muna tayar da shi a Ranar ¡iyama yana makaho |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma wanda ya bijire daga ambatoNa (Alƙur'ani) to, lalle ne rayuwa mai ƙunci ta tabbata a gare shi, kuma Muna tayar da shi a Ranar ¡iyama yana makaho |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma wanda ya bijire daga ambatõNa (Alƙur'ãni) to, lalle ne rãyuwa mai ƙunci ta tabbata a gare shi, kuma Munã tãyar da shi a Rãnar ¡iyãma yanã makãho |