Quran with Hausa translation - Surah Ta-Ha ayat 125 - طه - Page - Juz 16
﴿قَالَ رَبِّ لِمَ حَشَرۡتَنِيٓ أَعۡمَىٰ وَقَدۡ كُنتُ بَصِيرٗا ﴾
[طه: 125]
﴿قال رب لم حشرتني أعمى وقد كنت بصيرا﴾ [طه: 125]
Abubakar Mahmood Jummi Ya ce: "Ya Ubangiji! Don me Ka tayar da ni makaho alhali kuwa na kasance mai gani |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ce: "Ya Ubangiji! Don me Ka tayar da ni makaho alhali kuwa na kasance mai gani |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ce: "Ya Ubangiji! Don me Ka tãyar da ni makãho alhãli kuwa nã kasance mai gani |