Quran with Hausa translation - Surah Ta-Ha ayat 123 - طه - Page - Juz 16
﴿قَالَ ٱهۡبِطَا مِنۡهَا جَمِيعَۢاۖ بَعۡضُكُمۡ لِبَعۡضٍ عَدُوّٞۖ فَإِمَّا يَأۡتِيَنَّكُم مِّنِّي هُدٗى فَمَنِ ٱتَّبَعَ هُدَايَ فَلَا يَضِلُّ وَلَا يَشۡقَىٰ ﴾
[طه: 123]
﴿قال اهبطا منها جميعا بعضكم لبعض عدو فإما يأتينكم مني هدى فمن﴾ [طه: 123]
Abubakar Mahmood Jummi Ya ce: "Ku sauka ku biyu daga gare ta gaba ɗaya, sashenku yana maƙiyi ga sashe. To, imma dai wata shitiya ta je muku daga gare Ni, to, wanda ya bi shiryarwata, to, ba ya ɓacewa, kuma ba ya wahala |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ce: "Ku sauka ku biyu daga gare ta gaba ɗaya, sashenku yana maƙiyi ga sashe. To, imma dai wata shitiya ta je muku daga gare Ni, to, wanda ya bi shiryarwata, to, ba ya ɓacewa, kuma ba ya wahala |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ce: "Ku sauka kũ biyu daga gare ta gabã ɗaya, sãshenku yanã maƙiyi ga sãshe. To, imma dai wata shitiya ta jẽ muku daga gare Ni, to, wanda ya bi shiryarwãta, to, bã ya ɓacẽwa, kuma bã ya wahala |