Quran with Hausa translation - Surah Ta-Ha ayat 134 - طه - Page - Juz 16
﴿وَلَوۡ أَنَّآ أَهۡلَكۡنَٰهُم بِعَذَابٖ مِّن قَبۡلِهِۦ لَقَالُواْ رَبَّنَا لَوۡلَآ أَرۡسَلۡتَ إِلَيۡنَا رَسُولٗا فَنَتَّبِعَ ءَايَٰتِكَ مِن قَبۡلِ أَن نَّذِلَّ وَنَخۡزَىٰ ﴾
[طه: 134]
﴿ولو أنا أهلكناهم بعذاب من قبله لقالوا ربنا لولا أرسلت إلينا رسولا﴾ [طه: 134]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma da dai Mun halaka su da wata azaba daga gabaninsa, lalle ne da sun ce: "Ya Ubangijinmu! Da Ka aiko da wani Manzo zuwa gare mu har mu bibiyi ayoyinKa daga gabanin mu ƙasƙanta, kuma mu wulakantu |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma da dai Mun halaka su da wata azaba daga gabaninsa, lalle ne da sun ce: "Ya Ubangijinmu! Da Ka aiko da wani Manzo zuwa gare mu har mu bibiyi ayoyinKa daga gabanin mu ƙasƙanta, kuma mu wulakantu |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma dã dai Mun halaka sũ da wata azãba daga gabãninsa, lalle ne dã sun ce: "Yã Ubangijinmu! Dã Kã aiko da wani Manzo zuwa gare mu har mu bibiyi ãyõyinKa daga gabãnin mu ƙasƙanta, kuma mu wulãkantu |