Quran with Hausa translation - Surah Ta-Ha ayat 135 - طه - Page - Juz 16
﴿قُلۡ كُلّٞ مُّتَرَبِّصٞ فَتَرَبَّصُواْۖ فَسَتَعۡلَمُونَ مَنۡ أَصۡحَٰبُ ٱلصِّرَٰطِ ٱلسَّوِيِّ وَمَنِ ٱهۡتَدَىٰ ﴾
[طه: 135]
﴿قل كل متربص فتربصوا فستعلمون من أصحاب الصراط السوي ومن اهتدى﴾ [طه: 135]
Abubakar Mahmood Jummi Ka ce: "Kowa mai tsumaye ne. Sai ku yi tsumaye. Sa'an nan za ku san su wa ne ma'abuta tafarki madaidaici, kuma wane ne ya nemi shiryuwa |
Abubakar Mahmoud Gumi Ka ce: "Kowa mai tsumaye ne. Sai ku yi tsumaye. Sa'an nan za ku san su wa ne ma'abuta tafarki madaidaici, kuma wane ne ya nemi shiryuwa |
Abubakar Mahmoud Gumi Ka ce: "Kõwa mai tsumãye ne. Sai ku yi tsumãye. Sa'an nan zã ku san su wa ne ma'abũta tafarki madaidaici, kuma wane ne ya nẽmi shiryuwa |