Quran with Hausa translation - Surah Ta-Ha ayat 16 - طه - Page - Juz 16
﴿فَلَا يَصُدَّنَّكَ عَنۡهَا مَن لَّا يُؤۡمِنُ بِهَا وَٱتَّبَعَ هَوَىٰهُ فَتَرۡدَىٰ ﴾
[طه: 16]
﴿فلا يصدنك عنها من لا يؤمن بها واتبع هواه فتردى﴾ [طه: 16]
Abubakar Mahmood Jummi Saboda haka, kada wanda ba ya yin imani da ita kumaya bi son zuciyarsa, ya taushe ka daga gare ta har ka halaka |
Abubakar Mahmoud Gumi Saboda haka, kada wanda ba ya yin imani da ita kumaya bi son zuciyarsa, ya taushe ka daga gare ta har ka halaka |
Abubakar Mahmoud Gumi Sabõda haka, kada wanda bã ya yin ĩmãni da ita kumaya bi son zuciyarsa, ya taushe ka daga gare ta har ka halaka |