Quran with Hausa translation - Surah Ta-Ha ayat 15 - طه - Page - Juz 16
﴿إِنَّ ٱلسَّاعَةَ ءَاتِيَةٌ أَكَادُ أُخۡفِيهَا لِتُجۡزَىٰ كُلُّ نَفۡسِۭ بِمَا تَسۡعَىٰ ﴾
[طه: 15]
﴿إن الساعة آتية أكاد أخفيها لتجزى كل نفس بما تسعى﴾ [طه: 15]
Abubakar Mahmood Jummi Lalle ne Sa'a mai zuwa ce, lna kusa da In ɓoye ta domin a saka wa dukan rai da abin da yake aikatawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne Sa'a mai zuwa ce, lna kusa da In ɓoye ta domin a saka wa dukan rai da abin da yake aikatawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne Sa'a mai zuwa ce, lnã kusa da In ɓõye ta dõmin a sãka wa dukan rai da abin da yake aikatãwa |