Quran with Hausa translation - Surah Ta-Ha ayat 40 - طه - Page - Juz 16
﴿إِذۡ تَمۡشِيٓ أُخۡتُكَ فَتَقُولُ هَلۡ أَدُلُّكُمۡ عَلَىٰ مَن يَكۡفُلُهُۥۖ فَرَجَعۡنَٰكَ إِلَىٰٓ أُمِّكَ كَيۡ تَقَرَّ عَيۡنُهَا وَلَا تَحۡزَنَۚ وَقَتَلۡتَ نَفۡسٗا فَنَجَّيۡنَٰكَ مِنَ ٱلۡغَمِّ وَفَتَنَّٰكَ فُتُونٗاۚ فَلَبِثۡتَ سِنِينَ فِيٓ أَهۡلِ مَدۡيَنَ ثُمَّ جِئۡتَ عَلَىٰ قَدَرٖ يَٰمُوسَىٰ ﴾
[طه: 40]
﴿إذ تمشي أختك فتقول هل أدلكم على من يكفله فرجعناك إلى أمك﴾ [طه: 40]
Abubakar Mahmood Jummi A sa'ad da 'yar'uwrka ke tafiya har ta ce, shin, in shiryar da ku ga wanda ke renonsa?' Sai Muka mayar da kai zuwa ga uwarka domin idonta ya yi sanyi* kuma ba za ta yi baƙin ciki ba. Kuma ka kashe wani rai, sa'an nan Muka tserar da kai daga baƙin ciki, kuma Muka fitine ka da waɗansu fitinoni. Sa'an nan ka zauna shekaru a cikin mutanen Madyana. Sa'an nan kuma ka zo a kan wata ƙaddara, ya Musa |
Abubakar Mahmoud Gumi A sa'ad da 'yar'uwrka ke tafiya har ta ce, shin, in shiryar da ku ga wanda ke renonsa?' Sai Muka mayar da kai zuwa ga uwarka domin idonta ya yi sanyi kuma ba za ta yi baƙin ciki ba. Kuma ka kashe wani rai, sa'an nan Muka tserar da kai daga baƙin ciki, kuma Muka fitine ka da waɗansu fitinoni. Sa'an nan ka zauna shekaru a cikin mutanen Madyana. Sa'an nan kuma ka zo a kan wata ƙaddara, ya Musa |
Abubakar Mahmoud Gumi A sa'ad da 'yar'uwrka ke tafiya har ta ce, shin, in shiryar da ku ga wanda ke rẽnonsa?' Sai Muka mayar da kai zuwa ga uwarka dõmin idonta ya yi sanyi kuma bã zã ta yi baƙin ciki ba. Kuma kã kashe wani rai, sa'an nan Muka tsẽrar da kai daga baƙin ciki, kuma Muka fitine ka da waɗansu fitinõni. Sa'an nan ka zauna shẽkaru a cikin mutãnen Madyana. Sa'an nan kuma ka zo a kan wata ƙaddara, yã Mũsã |