Quran with Hausa translation - Surah Ta-Ha ayat 39 - طه - Page - Juz 16
﴿أَنِ ٱقۡذِفِيهِ فِي ٱلتَّابُوتِ فَٱقۡذِفِيهِ فِي ٱلۡيَمِّ فَلۡيُلۡقِهِ ٱلۡيَمُّ بِٱلسَّاحِلِ يَأۡخُذۡهُ عَدُوّٞ لِّي وَعَدُوّٞ لَّهُۥۚ وَأَلۡقَيۡتُ عَلَيۡكَ مَحَبَّةٗ مِّنِّي وَلِتُصۡنَعَ عَلَىٰ عَيۡنِيٓ ﴾
[طه: 39]
﴿أن اقذفيه في التابوت فاقذفيه في اليم فليلقه اليم بالساحل يأخذه عدو﴾ [طه: 39]
Abubakar Mahmood Jummi Cewa, Ki jefa shi a cikin akwatin nan, sa'an nan ki jefa shi a cikin kogi, sa'an nan kogin ya jefa shi a gaɓa, wani maƙiyi Nawa kuma maƙiyi nasa ya ɗauke shi.' Kuma Na jefa wani so daga gare Ni a kanka. Kuma domin a riƙe ka da kyau a kan gan iNa |
Abubakar Mahmoud Gumi Cewa, Ki jefa shi a cikin akwatin nan, sa'an nan ki jefa shi a cikin kogi, sa'an nan kogin ya jefa shi a gaɓa, wani maƙiyi Nawa kuma maƙiyi nasa ya ɗauke shi.' Kuma Na jefa wani so daga gare Ni a kanka. Kuma domin a riƙe ka da kyau a kan ganiNa |
Abubakar Mahmoud Gumi Cẽwa, Ki jẽfa shi a cikin akwatin nan, sa'an nan ki jẽfa shi a cikin kõgi, sa'an nan kogin ya jefa shi a gãɓa, wani maƙiyi Nãwa kuma maƙiyi nãsa ya ɗauke shi.' Kuma Na jẽfa wani so daga gare Ni a kanka. Kuma dõmin a riƙe ka da kyau a kan ganiNa |