Quran with Hausa translation - Surah Ta-Ha ayat 50 - طه - Page - Juz 16
﴿قَالَ رَبُّنَا ٱلَّذِيٓ أَعۡطَىٰ كُلَّ شَيۡءٍ خَلۡقَهُۥ ثُمَّ هَدَىٰ ﴾
[طه: 50]
﴿قال ربنا الذي أعطى كل شيء خلقه ثم هدى﴾ [طه: 50]
Abubakar Mahmood Jummi Ya ce: "Ubangijin mu Shi ne wanda Ya bai wa dukan kome halittarsa, sa'an nan Ya shiryar |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ce: "Ubangijinmu Shi ne wanda Ya bai wa dukan kome halittarsa, sa'an nan Ya shiryar |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ce: "Ubangijinmu Shi ne wanda Ya bai wa dukan kõme halittarsa, sa'an nan Ya shiryar |