Quran with Hausa translation - Surah Ta-Ha ayat 58 - طه - Page - Juz 16
﴿فَلَنَأۡتِيَنَّكَ بِسِحۡرٖ مِّثۡلِهِۦ فَٱجۡعَلۡ بَيۡنَنَا وَبَيۡنَكَ مَوۡعِدٗا لَّا نُخۡلِفُهُۥ نَحۡنُ وَلَآ أَنتَ مَكَانٗا سُوٗى ﴾
[طه: 58]
﴿فلنأتينك بسحر مثله فاجعل بيننا وبينك موعدا لا نخلفه نحن ولا أنت﴾ [طه: 58]
Abubakar Mahmood Jummi To, lalle ne muna zo maka da wani sihiri irinsa. Sai ka sanya wani wa'adi a tsakaninmu da tsakaninka ba mu saɓa masa mu kai kuma, ba ka saɓawa, a wani wuri mai dacewa |
Abubakar Mahmoud Gumi To, lalle ne muna zo maka da wani sihiri irinsa. Sai ka sanya wani wa'adi a tsakaninmu da tsakaninka ba mu saɓa masa mu kai kuma, ba ka saɓawa, a wani wuri mai dacewa |
Abubakar Mahmoud Gumi To, lalle ne munã zo maka da wani sihiri irinsa. Sai ka sanya wani wa'adi a tsakãninmu da tsakãninka bã mu sãɓa masa mũ kai kuma, bã ka sãɓãwa, a wani wuri mai dãcẽwa |