Quran with Hausa translation - Surah Ta-Ha ayat 59 - طه - Page - Juz 16
﴿قَالَ مَوۡعِدُكُمۡ يَوۡمُ ٱلزِّينَةِ وَأَن يُحۡشَرَ ٱلنَّاسُ ضُحٗى ﴾
[طه: 59]
﴿قال موعدكم يوم الزينة وأن يحشر الناس ضحى﴾ [طه: 59]
Abubakar Mahmood Jummi Ya ce: "Wa'adinku shi ne ranar ƙawa kuma a tara mutane da hantsi |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ce: "Wa'adinku shi ne ranar ƙawa kuma a tara mutane da hantsi |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ce: "Wa'adinku shi ne rãnar ƙawa kuma a tãra mutãne da hantsi |