Quran with Hausa translation - Surah Ta-Ha ayat 57 - طه - Page - Juz 16
﴿قَالَ أَجِئۡتَنَا لِتُخۡرِجَنَا مِنۡ أَرۡضِنَا بِسِحۡرِكَ يَٰمُوسَىٰ ﴾
[طه: 57]
﴿قال أجئتنا لتخرجنا من أرضنا بسحرك ياموسى﴾ [طه: 57]
Abubakar Mahmood Jummi Ya ce: "Shin ka zo mana ne domin ka fitar da mu daga ƙasarmu game da sihirinka, ya Musa |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ce: "Shin ka zo mana ne domin ka fitar da mu daga ƙasarmu game da sihirinka, ya Musa |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ce: "Shin kã zo mana ne dõmin ka fitar da mu daga ƙasarmu game da sihirinka, yã Mũsã |