×

Suka ce: "Lalle ne waɗannan biyun, haƙĩƙa masihirta ne sunã nufin su 20:63 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Ta-Ha ⮕ (20:63) ayat 63 in Hausa

20:63 Surah Ta-Ha ayat 63 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Ta-Ha ayat 63 - طه - Page - Juz 16

﴿قَالُوٓاْ إِنۡ هَٰذَٰنِ لَسَٰحِرَٰنِ يُرِيدَانِ أَن يُخۡرِجَاكُم مِّنۡ أَرۡضِكُم بِسِحۡرِهِمَا وَيَذۡهَبَا بِطَرِيقَتِكُمُ ٱلۡمُثۡلَىٰ ﴾
[طه: 63]

Suka ce: "Lalle ne waɗannan biyun, haƙĩƙa masihirta ne sunã nufin su fitar da ku daga ƙasarku* game da sihirinsu kuma su tafi da tabĩ'arku mafĩficiya

❮ Previous Next ❯

ترجمة: قالوا إن هذان لساحران يريدان أن يخرجاكم من أرضكم بسحرهما ويذهبا بطريقتكم, باللغة الهوسا

﴿قالوا إن هذان لساحران يريدان أن يخرجاكم من أرضكم بسحرهما ويذهبا بطريقتكم﴾ [طه: 63]

Abubakar Mahmood Jummi
Suka ce: "Lalle ne waɗannan biyun, haƙiƙa masihirta ne suna nufin su fitar da ku daga ƙasarku* game da sihirinsu kuma su tafi da tabi'arku mafificiya
Abubakar Mahmoud Gumi
Suka ce: "Lalle ne waɗannan biyun, haƙiƙa masihirta ne suna nufin su fitar da ku daga ƙasarku game da sihirinsu kuma su tafi da tabi'arku mafificiya
Abubakar Mahmoud Gumi
Suka ce: "Lalle ne waɗannan biyun, haƙĩƙa masihirta ne sunã nufin su fitar da ku daga ƙasarku game da sihirinsu kuma su tafi da tabĩ'arku mafĩficiya
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek