Quran with Hausa translation - Surah Ta-Ha ayat 62 - طه - Page - Juz 16
﴿فَتَنَٰزَعُوٓاْ أَمۡرَهُم بَيۡنَهُمۡ وَأَسَرُّواْ ٱلنَّجۡوَىٰ ﴾
[طه: 62]
﴿فتنازعوا أمرهم بينهم وأسروا النجوى﴾ [طه: 62]
Abubakar Mahmood Jummi Sai suka yi jayayya ga al'amarinsu a tsakanin su kuma suka asirta ganawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Sai suka yi jayayya ga al'amarinsu a tsakaninsu kuma suka asirta ganawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Sai suka yi jãyayya ga al'amarinsu a tsakãninsu kuma suka asirta gãnawa |