Quran with Hausa translation - Surah Ta-Ha ayat 69 - طه - Page - Juz 16
﴿وَأَلۡقِ مَا فِي يَمِينِكَ تَلۡقَفۡ مَا صَنَعُوٓاْۖ إِنَّمَا صَنَعُواْ كَيۡدُ سَٰحِرٖۖ وَلَا يُفۡلِحُ ٱلسَّاحِرُ حَيۡثُ أَتَىٰ ﴾
[طه: 69]
﴿وألق ما في يمينك تلقف ما صنعوا إنما صنعوا كيد ساحر ولا﴾ [طه: 69]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma ka jefa abin da ke a cikin hannun damanka, ta cafe abin da suka aikata. Lalle ne abin da suka aikata makircin masihirci ne kuma masihirci ba ya cin nasara a duk inda ya je |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ka jefa abin da ke a cikin hannun damanka, ta cafe abin da suka aikata. Lalle ne abin da suka aikata makircin masihirci ne kuma masihirci ba ya cin nasara a duk inda ya je |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ka jẽfa abin da ke a cikin hannun dãmanka, ta cafe abin da suka aikata. Lalle ne abin da suka aikata mãkircin masihirci ne kuma masihirci bã ya cin nasara a duk inda ya je |