Quran with Hausa translation - Surah Ta-Ha ayat 75 - طه - Page - Juz 16
﴿وَمَن يَأۡتِهِۦ مُؤۡمِنٗا قَدۡ عَمِلَ ٱلصَّٰلِحَٰتِ فَأُوْلَٰٓئِكَ لَهُمُ ٱلدَّرَجَٰتُ ٱلۡعُلَىٰ ﴾
[طه: 75]
﴿ومن يأته مؤمنا قد عمل الصالحات فأولئك لهم الدرجات العلا﴾ [طه: 75]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma wanda ya je Masa yana mai imani, alhali kuwaya aikata aikin ƙwarai to waɗannan suna da darajoji maɗaukaka |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma wanda ya je Masa yana mai imani, alhali kuwaya aikata aikin ƙwarai to waɗannan suna da darajoji maɗaukaka |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma wanda ya je Masa yanã mai ĩmãni, alhãli kuwaya aikata aikin ƙwarai to waɗannan sunã da darajõji maɗaukaka |