Quran with Hausa translation - Surah Ta-Ha ayat 74 - طه - Page - Juz 16
﴿إِنَّهُۥ مَن يَأۡتِ رَبَّهُۥ مُجۡرِمٗا فَإِنَّ لَهُۥ جَهَنَّمَ لَا يَمُوتُ فِيهَا وَلَا يَحۡيَىٰ ﴾
[طه: 74]
﴿إنه من يأت ربه مجرما فإن له جهنم لا يموت فيها ولا﴾ [طه: 74]
Abubakar Mahmood Jummi Lalle* shi wanda ya je wa Ubangijinsa yana mai laifi, to lalle ne yana da Jahannama, ba ya mutuwa a cikinta kuma ba ya rayuwa |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle shi wanda ya je wa Ubangijinsa yana mai laifi, to lalle ne yana da Jahannama, ba ya mutuwa a cikinta kuma ba ya rayuwa |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle shĩ wanda ya je wa Ubangijinsa yanã mai laifi, to lalle ne yanã da Jahannama, bã ya mutuwa a cikinta kuma bã ya rãyuwa |