Quran with Hausa translation - Surah Al-Anbiya’ ayat 2 - الأنبيَاء - Page - Juz 17
﴿مَا يَأۡتِيهِم مِّن ذِكۡرٖ مِّن رَّبِّهِم مُّحۡدَثٍ إِلَّا ٱسۡتَمَعُوهُ وَهُمۡ يَلۡعَبُونَ ﴾
[الأنبيَاء: 2]
﴿ما يأتيهم من ذكر من ربهم محدث إلا استمعوه وهم يلعبون﴾ [الأنبيَاء: 2]
Abubakar Mahmood Jummi Wani ambato daga Ubangijinsu sabo, ba ya zuwa gare su face sun saurare shi, alhali kuwa suna masu yin wasa |
Abubakar Mahmoud Gumi Wani ambato daga Ubangijinsu sabo, ba ya zuwa gare su face sun saurare shi, alhali kuwa suna masu yin wasa |
Abubakar Mahmoud Gumi Wani ambatõ daga Ubangijinsu sãbo, bã ya zuwa gare su fãce sun saurãre shi, alhãli kuwa sunã mãsu yin wãsa |