Quran with Hausa translation - Surah Al-Anbiya’ ayat 1 - الأنبيَاء - Page - Juz 17
﴿ٱقۡتَرَبَ لِلنَّاسِ حِسَابُهُمۡ وَهُمۡ فِي غَفۡلَةٖ مُّعۡرِضُونَ ﴾
[الأنبيَاء: 1]
﴿اقترب للناس حسابهم وهم في غفلة معرضون﴾ [الأنبيَاء: 1]
Abubakar Mahmood Jummi Hisabin mutane ya kusanta gare su, ahali kuwa suna a cikin gafala, suna masu bijirewa |
Abubakar Mahmoud Gumi Hisabin mutane ya kusanta gare su, ahali kuwa suna a cikin gafala, suna masu bijirewa |
Abubakar Mahmoud Gumi Hisãbin mutãne ya kusanta gare su, ahãli kuwa sunã a cikin gafala, sunã mãsu bijirẽwa |