Quran with Hausa translation - Surah Al-Anbiya’ ayat 3 - الأنبيَاء - Page - Juz 17
﴿لَاهِيَةٗ قُلُوبُهُمۡۗ وَأَسَرُّواْ ٱلنَّجۡوَى ٱلَّذِينَ ظَلَمُواْ هَلۡ هَٰذَآ إِلَّا بَشَرٞ مِّثۡلُكُمۡۖ أَفَتَأۡتُونَ ٱلسِّحۡرَ وَأَنتُمۡ تُبۡصِرُونَ ﴾
[الأنبيَاء: 3]
﴿لاهية قلوبهم وأسروا النجوى الذين ظلموا هل هذا إلا بشر مثلكم أفتأتون﴾ [الأنبيَاء: 3]
Abubakar Mahmood Jummi Sana masu shagaltacin zukatansu, kuma su asirta ganawa: Waɗanda suka yi zalunce (suna cewa) "Wannan ba Kowa ba ne face mutum misalinku. Shin, to, kuna je wa sihiri, ahali kuwa ku, kuna fahimta |
Abubakar Mahmoud Gumi Sana masu shagaltacin zukatansu, kuma su asirta ganawa: Waɗanda suka yi zalunce (suna cewa) "Wannan ba Kowa ba ne face mutum misalinku. Shin, to, kuna je wa sihiri, ahali kuwa ku, kuna fahimta |
Abubakar Mahmoud Gumi Sanã mãsu shagaltacin zukãtansu, kuma su asirta gãnãwa: Waɗanda suka yi zãlunce (sunã cẽwa) "Wannan bã Kõwa ba ne fãce mutum misãlinku. Shin, to, kunã jẽ wa sihiri, ahãli kuwa kũ, kunã fahimta |