Quran with Hausa translation - Surah Al-Anbiya’ ayat 24 - الأنبيَاء - Page - Juz 17
﴿أَمِ ٱتَّخَذُواْ مِن دُونِهِۦٓ ءَالِهَةٗۖ قُلۡ هَاتُواْ بُرۡهَٰنَكُمۡۖ هَٰذَا ذِكۡرُ مَن مَّعِيَ وَذِكۡرُ مَن قَبۡلِيۚ بَلۡ أَكۡثَرُهُمۡ لَا يَعۡلَمُونَ ٱلۡحَقَّۖ فَهُم مُّعۡرِضُونَ ﴾
[الأنبيَاء: 24]
﴿أم اتخذوا من دونه آلهة قل هاتوا برهانكم هذا ذكر من معي﴾ [الأنبيَاء: 24]
Abubakar Mahmood Jummi Ko sun riƙi waɗansu abubuwan bautawa baicinSa? Ka ce: "Ku kawo hujjarku, wannan shi ne ambaton wanda yake tare da ni, kuma shi ne ambaton wanda yake a gabanina. A'a, mafi yawansuba su sanin gaskiya, saboda haka su masu bijirewa ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Ko sun riƙi waɗansu abubuwan bautawa baicinSa? Ka ce: "Ku kawo hujjarku, wannan shi ne ambaton wanda yake tare da ni, kuma shi ne ambaton wanda yake a gabanina. A'a, mafi yawansuba su sanin gaskiya, saboda haka su masu bijirewa ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Kõ sun riƙi waɗansu abũbuwan bautãwa baicinSa? Ka ce: "Ku kãwo hujjarku, wannan shi ne ambaton wanda yake tãre da ni, kuma shi ne ambaton wanda yake a gabãnĩna. Ã'a, mafi yawansubã su sanin gaskiya, sabõda haka sũ mãsu bijirẽwa ne |