Quran with Hausa translation - Surah Al-Anbiya’ ayat 23 - الأنبيَاء - Page - Juz 17
﴿لَا يُسۡـَٔلُ عَمَّا يَفۡعَلُ وَهُمۡ يُسۡـَٔلُونَ ﴾
[الأنبيَاء: 23]
﴿لا يسأل عما يفعل وهم يسألون﴾ [الأنبيَاء: 23]
Abubakar Mahmood Jummi Ba a tambayar Sa ga abin da Yake aikatawa, alhali kuwa suana tambayar su |
Abubakar Mahmoud Gumi Ba a tambayar Sa ga abin da Yake aikatawa, alhali kuwa suana tambayar su |
Abubakar Mahmoud Gumi Bã a tambayar Sa ga abin da Yake aikatãwa, alhãli kuwa sũanã tambayar su |